Salam Malama barka da dare, Sunana Muhibbat Ahmad, Ni Budurwa ce
Salam Malama barka da dare, Sunana

Salam Malama barka da dare, Sunana
Salam Malama barka da dare, Sunana Muhibbat Ahmad, Ni Budurwa ce Allah ya jarrabe ne da tsananin sha,awa hakan yasa nake yawaita yin Azumi da nufin neman saukin Shaawar da take damuna amma babu wani sauki, da nake samu ko dai Imani na ne bai kai ba shi yasa yin Azumi baya ɗauke min sha’awar? Duk nabi na rame saboda yawan Azumin da nake yi mamana har faɗa take yi min akan na rage yawan Azumin amma naki.

Don Allah inaso kiyimin posting don jama’a su bani shawarwarri ina aiki a hospital Allah ya sani inada matuqar feeling har ta kai ga ina rasa yadda zanyi da kaina, ina yin kuka ina tashi cikin dare inyi ibadah duk hanyar da zanbi inga nakiyaye kaina daga mummar hanya inayi duk da harin da mutanen banza suke kawomin inajin tsoron wata rana Kar in kasa riqe kaina.
- Nasaka full bidiyon don kallan yadda zaki iya like kanki danna wannan bidiyon